• Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Search
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
PRNIGERIA PRNigeria Hausa
PRNIGERIA PRNIGERIA
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Home WASANNI Flamingos sun fara atisaye a sansanin su dake birnin tarayya Abuja
  • WASANNI

Flamingos sun fara atisaye a sansanin su dake birnin tarayya Abuja

By
Ibrahim Ibrahim Nafiu
-
April 26, 2024
Arewa Award

Tawagar yan wasan kwallon kafa mata yan kasa da shekara 17 wato Flamingos sun bude atisaye a sansanin horarwarsu dake birnin tarayya Abuja a ranar laraba; mai horar da tawagar Olawookere Bankole ne ya tabbatar da hakan.

bayan ya fitar da sunayen yan wasa 25 da ya gayyata domin fafata wasan neman gurbi na gasar cin kofin duniya na shekarar 2024 bangaren mata yan kasa da shekaru 17 .
wasan na neman tikitin zagayen farko Najeriyar zata fafata ne da kasar Burkina Faso, a ranar 11 ga watan Mayun 2024 a kasar Burkina fason sai kuma a zagaye na 2 da Flamingos din zasu karbi Burkina fason a birnin tarayya Abuja.

sanarwar ta bayyana cewa an bukaci dukkanin yan wasan da su halarci sansanin daukar horon tun daga ranar larabar da tagabata.

Read Also:

  • Shalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kai
  • Gwamnonin PDP na taro a Zamfara
  • Ya kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai – Musa

cikin yan wasan da aka gayyata sun hadar da

Nwachukwu Prisca,
Adebayo Jumai
Adegoke Khadija,
Ibrahim Ayoade,
Olowookere Oluwatoyin,
Azeez Rokibat,
Okezie Onyedikachi.
Sauran sun hadar da
Afolabi Taiwo,
Aderemi Mary,
Moshood Shakira,
Isiaka Ololade,
Abdulwahab Farida,
Joseph Queen dadai sauransu.
wadan da zasu nemi tikitin a Afrika sun hadar da

Ethiopia zata fafata da Kenya Moroco da Algeria, Su kuwa kasashen Brazil, Colombia, Dominican Republic (masu masaukin baki ), Ecuador, Mexico, New Zealand da USA duka sun sami gurbi a gasar.
Idan dai za’a tunawa a shekarar 2022 Nijeriya ta doke kasar Jamus a bugun penality da ya taimaka mata samun lambar tagulla.

PRNigeria Hausa

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
  • TAGS
  • Abdulwahab Farida
  • Adebayo Jumai Adegoke Khadija
  • Aderemi Mary
  • Azeez Rokibat
  • Ibrahim Ayoade
  • Isiaka Ololade
  • Joseph Queen
  • Moshood Shakira
  • Nwachukwu Prisca
  • Okezie Onyedikachi. Sauran sun hadar da Afolabi Taiwo
  • Olowookere Oluwatoyin
Previous articleRundunar ‘Yansanda Jihar Kano ta Magantu kan janye Jami’anta a Hukumar karbar korafe-korafen ta jihar
Next articleAn dakatar da kafafen yaɗa labaran BBC da VOA a Burkina Faso
Ibrahim Ibrahim Nafiu

RELATED ARTICLESMORE FROM AUTHOR

Zaɓen CAF: Eto’o ya shigar da kara a gaban kotun sauraren kararrakin wasanni (CAS)

An saka ranar gudanar da gasar CHAN ta Afirka

Tinubu ya yi tir da yadda aka ci zarafin tawagar Super Eagles a Libya

Ƴan wasan Super Eagles sun sauka a Kano

Kano Pillars ta gabatar da sabbin ‘Yan wasa 12

Da alama Lionel Messi zai kafa tarihi a gasar Copa America

Xavi zai cigaba da Jagorantar kungiyar Barcelona

Yann Aurel Bisseck na jiran kiran Jamus

NPFL: Kungiyar Kano Pillars zata Dawo Buga Wasa Jihar Kano

Kano Pillars ta Doke Gombe United 3-1 a Wasan Mako na 19 a Gasar Firimiya

Newcastle United na Son Daukar Neymar Daga PSG

PSG ta Sha Kashi a Gidan Monaco a Gasar Ligue 1

Recent Posts

  • Shalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kai
  • Gwamnonin PDP na taro a Zamfara
  • Ya kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai – Musa
  • Hukumar KAROTA ta kaddamar da kotun tafi da gidanka a jihar Kano
  • kotu ta dakatar da asusun banki huɗu na Mele Kyari

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1529 days 3 hours 56 minutes 35 seconds,



Baptist School Students, Kaduna
1511 days 5 hours 38 minutes 0 second

Report By: prnigeria.com/hausa

Book on Sales: Boko Haram Media War: An Encounter with the Spymaster

boko haram

Click Here:To Order Now!

  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
© 2020 PRNigeria. All Rights Reserved.
Latest News
Shalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kaiGwamnonin PDP na taro a ZamfaraYa kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai - MusaHukumar KAROTA ta kaddamar da kotun tafi da gidanka a jihar Kanokotu ta dakatar da asusun banki huɗu na Mele KyariAna neman mutane 40 a cikin Kogi bayan kifewar kwale-kwale a SokotoA biya mu haƙƙoƙinmu, ba mu son bashin gwamnati - ASUUAmurka za ta sayar wa Nijeriya makamai da kuɗinsu ya kai dala miliyan 346PDP za ta ƙaddamar da kwamitocin zartaswa na shiyoyiEFCC ta ba da belin tsohon gwamnan Sokoto Tambuwal da ta tsareMajalisar Dokokin Kano ta Dakatar da Ciyaman din RanoƘananan dillalan mai sun zargi shugabanninsu da yiwa Matatar Dangote zagon ƙasaAtiku Abubakar ya magantu kan tsare Tambuwal da EFCC ta yiPDP ta zargi APC da yunkurin kawo tasgaro a DamukradiyyaFadar Shugaban ƙasa ta musanta raɗe-raɗin rashin lafiyar Tinubu
X whatsapp