Home SIYASA Gwamna Zulum ya Bawa Leburori 846 Kyautar 62m

Gwamna Zulum ya Bawa Leburori 846 Kyautar 62m

Gwamna Zulum ya Bawa Leburori 846 Kyautar 62m

Zulum ya yiwa leburori masu aikin kwasan lodin kaya a Bolori Stores goma ta alkhairi ranar Litinin.

Leburori sama da dari takwas sun samu kudi duba hamsin zuwa dubu dari don jan jari.

Daya daga cikin leburorin wanda ke bayyana godiyarsa ga gwamnan yace wasu daga cikinsu basu taba rike kudi irin wannan ba.

Borno- Gwamna Babagana Umara Zulum na Borno a ranar Litinin ya raba kudi N62,750,000 ga dattawa masu aikin lebura a shagunan Bolori Stores dake Maiduguri.

Kowanne cikin Dattawa mutum 846 masu kwasan lodin kayan daga tirloli ne suka samu tallafin N100,000.

Zulum ya bayyana hakan a jawabin da ya saki ranar Talata a shafinsa na Facebook.

Jawabin yace:

“Daga cikin mutum 846 da suka amfana, Zulum ya baiwa dattawa 409 wadanda suka dade suka aikin lebura a shagunan kudi N40.9 million.”

“Hakazalika Gwamnan ya rabawa matasan leburori maza da mata 437 kudi N40.9 million inda kowanne ya samu N50,000.”

“Zulum ya yi kira garesu suyi amfani da kudin wajen kasuwanci don kara samun kudin shiga.” Daya daga cikin leburorin wanda ke bayyana godiyarsa ga gwamnan yace wasu daga cikinsu basu taba rike kudi irin wannan ba.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Gwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanciGwamnatin Najeriya da gwamnonin APC sun bai wa ƴan kasuwar Singer tallafin biliyan 8Kwankwasiyya ta yi martani kan matakin majalisar Amurka na hukunta KwankwasoSojojin Najeriya sun daƙile hare-haren mayaƙan ISWAP a BornoFarfesa Abdullahi Pakistan ya bayyana dalilinsa na ajiye shugaban Hukumar NAHCONMajalisar Najeriya ta kafa kwamitin nazari kan gyaran dokar zaɓeRundunar sojin Najeriya ta tura dakaru na musamman zuwa Filato don daƙile ƴanbindigaMajalisar Dinkin Duniya da Turkiya sun yi Alla-wadai da harin da aka kai KwaraAmurka ka iya sake kai Hari Nijeriya muddin aka ci gaba da kashe kiristoci- TrumpAmurka ka iya sake kai hari Nijeriya muddin aka ci gaba da kashe kiristoci
X whatsapp