Zababben Gwamnan Jihar kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya tabbarwa da cewa baza su bawa Al’ummar jihar kano kunya ba.
Abba Kabir ya bayyana hakan a shafin sa na yanar gizo Jim kasan bayan karbar rantsuwar kamar aiki.
Read Also:
“Cikin ikon Allah a wannan rana na karɓi rantsuwa a matsayin gwamnan jihar Kano wanda hakan ke nufin jagorancin al’ummar jihar Kano ya rataya a kaina daga wannan lokaci.
” Ɗinbin jama’ar da suka taru domin shaida wannan rantsuwa ya nusar da mu kan irin ƙalubalen dake gabanmu na hidimtawa al’umma.
” Ba za mu ba ku kunya ba da yardar Allah – AKY”