• Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Search
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
PRNIGERIA PRNigeria Hausa
PRNIGERIA PRNIGERIA
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Home SIYASA Abba Gida-gida ya fara ɗaukar matakan binciken gwamnatin Ganduje
  • SIYASA

Abba Gida-gida ya fara ɗaukar matakan binciken gwamnatin Ganduje

By
Abba Gida-gida, Cin Hanci, Ganduje, Jihar Kano
-
May 30, 2023
Arewa Award

Sabon gwamnan jihar Kano Injiniya, Abba Kabir Yusuf, ya fara daukar matakan binciken gwamnatin da ya gada ta Abdullahi Umar Ganduje, inda hawansa mulki ke da wuya ya bayar da umarni kan wasu tsauraran matakai.

Daga cikin matakan da ya fara dauka gwamnan ya soke dukkanin cinikin da aka yi na sayar da wasu wurare na gwamnatin jihar.

Tun dai a jawabinsa na bayan rantsuwa gwamnan ya bayar da umarni ga hukumomin tsaro a jihar da su je su karbe iko da wadannan wurare da gwamnatin ganduje ta sayar.

Read Also:

  • Gwamnati ta yi hasashen samun ambaliya a jihohin Najeriya 19
  • Gwamnan Kano ya amince da murabus din Kwamishinan Sufuri Ibrahim Ali Namadi
  • Za mu gurfanar da masu karya dokokin hanya a jihar Kano – KAROTA

Wasu daga cikin wuraren da aka sayar sun hada da filayen makarantu da na masallatai da makabarta da jikin badala da sauransu.

Matakin ba ya tsaya ga kadarorin gwamnati da ke cikin jihar ba ne har ma wadanda suke waje dokar soke cikin ta shafa.

Gwamnan wanda ya kuma sauke dukkanin shugabannin ma’aikatu da hukumomi da kamfanoni na gwamnati nadin siyasa har ma da hukumomin daraktoci na gudanarwa, da ma’aikatu da hukumomi da kamfanoni har da manyan makarantun jihar ya kara da cewa dukkanin matakan da zai dauka a kwanakin da ke tafe zai yi ne da nufin dawo da kima da martabar jihar.

PRNigeria hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Previous articleGwamnatin jihar Bauchi za ta ƙirƙiro rundunar tsaro ta musamman
Next articleGwamnatin Borno za ta ɗauki malamai 5,000 aiki da dawo da karatun yamma
Abba Gida-gida, Cin Hanci, Ganduje, Jihar Kano

RELATED ARTICLESMORE FROM AUTHOR

Ban koma jam’iyyar APC ba – Namadi Sambo

Barau ya nada shugaban kungiyar zago akida na Kano mukami

Nima ɗan ƙungiyar Zago Akida ne -Sanata Barau

Gwamnoni ku dauki aniyar hidimtawa Al’umma – buhari

Atiku ya yi martani kan kalaman Akume ga ‘yan Arewa

An sake zaɓar Okonjo-Iweala shugabar WTO a wa’adi na biyu

Dalilin Ndume na sa alamar tambaya kan gaggawar amincewa da ƙudurin haraji na Tinubu

Yahaya Bello ya musanta zargin rashawa a gaban kotu

Hukumar EFCC ta ce ta yi nasarar kama Yahaya Bello

PDP ta yi watsi da sakamakon zaɓen jihar Ondo

Kotu ta ɗage shari’ar EFCC da Yahaya Bello zuwa Janairu

Recent Posts

  • Gwamnati ta yi hasashen samun ambaliya a jihohin Najeriya 19
  • Gwamnan Kano ya amince da murabus din Kwamishinan Sufuri Ibrahim Ali Namadi
  • Za mu gurfanar da masu karya dokokin hanya a jihar Kano – KAROTA
  • Ambaliyar ruwa ta yiwa wasu jihohin Arewa barna
  • Gwamnan Kano ya aikewa Majalisar dokoki sunan wanda zai shugabanci hukumar yaki da cin hanci da rashawa

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1511 days 4 hours 27 minutes 58 seconds,



Baptist School Students, Kaduna
1493 days 6 hours 9 minutes 23 seconds

Report By: prnigeria.com/hausa

Book on Sales: Boko Haram Media War: An Encounter with the Spymaster

boko haram

Click Here:To Order Now!

  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
© 2020 PRNigeria. All Rights Reserved.
Latest News
Gwamnati ta yi hasashen samun ambaliya a jihohin Najeriya 19Gwamnan Kano ya amince da murabus din Kwamishinan Sufuri Ibrahim Ali NamadiZa mu gurfanar da masu karya dokokin hanya a jihar Kano - KAROTAAmbaliyar ruwa ta yiwa wasu jihohin Arewa barnaGwamnan Kano ya aikewa Majalisar dokoki sunan wanda zai shugabanci hukumar yaki da cin hanci da rashawaTinubu ya yi karin wa'adin Aiki ga shugaban Custom na NijeriyaGini kan magudanan ruwa ne ya haifar da Ambaliyar MaiduguriKACHMA ta yabawa KAROTA bisa inganta lafiyar Jami'antaDino Melaye ya koma jam'iyyar ADC bayan ficewarsa daga PDPMamakon ruwan sama ya haifar da ambaliya a MaiduguriAn samu raguwar hare-haren Boko Haram da na ƴan bindiga - RibaduHadarin jirgin ruwa yayi sanadin mutuwar mutum 6 a jihar JigawaZanga-zanga ta barke a sansanin ƴan gudun hijra mafi girma da ke Kenyazamu hallaka Da;iban da ke hannun mu matukar baku biya Fansa ba - 'Yan BindigaGwamnan Zamfara ya Amince da Nadin Sabon Sarki Gusau
X whatsapp