Wannan na zuwa ne bayan da gwamnan ya amince da naɗin sabbin shugabannin hukumar, da suka haɗa da Alhaji Yusuf Lawan a matsayin shugaba, sai Alh. Laminu Rabi’u a matsayin babban sakatare.
Read Also:
Sauran sun haɗa da Sheik Abbas Abubakar Daneji, Sheik Shehi Sani Mai Hula, Amb Munir Lawan, Sheik Isma’il Mangu, sai Hajiya Aishatu Munir Matawalle da kuma Dr. Sani Ashir, dukkanin su a matsayin mambobi.
Sanarwar da kakakin gwamnan Sanusi Bature ya fitar, tace naɗin ya fara aiki nan take.
PRNigeria hausa
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1485 days 18 hours 3 minutes 43 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1467 days 19 hours 45 minutes 8 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Spent 88 days from May 30, 2021 - August 26, 2021
Report By: PRNigeria.com