Home SIYASA Da na hadu da Kwankwaso dana zabga masa Mari – Ganduje

Da na hadu da Kwankwaso dana zabga masa Mari – Ganduje

Tsohon Gwamna Abdullahi Ganduje ya ce da ya sami Engr. Rabiu Musa Kwankwaso, a fadar shugaban kasa da ya mare shi .

An ruwaito cewa Kwankwaso ya gana da shugaban kasa Bola Tinubu a fadar shugaban kasa a ranar Juma’a.

manema labaran fadar shugaban kasa, bayan ganawarsa da Tinubu kan matsalar tsaro a jihar Kano biyo bayan rushe gine-gine da gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta yi, Ganduje ya nuna rashin jin dadinsa.

Na san yana cikin gidan amma ba mu hadu ba. Watakila da mun hadu da zan iya marin shi.”

Jaridar Daily trust ta rawaito Ganduje ya ce an yi rushe-rushen ne ba tare da gudanar da wani bincike ba ko kuma bayar da sanarwar da ta dace daidai da tanadin dokar amfani da filaye ta jihar.

Tsohon gwamnan ya ce ya yi dogon bayani a kan lamarin yayin da ya ke bai wa shugaban kasa labarin, ya kuma kai karar sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba, da shaidar bidiyon yadda aka yi wawason dukiyar jama’a da barnar da ita.

Ya ce Gwamnan wanda ya bayyana a matsayin “Solo” Kwankwaso bai ji dadi ba saboda Allah wadai da aka yi masa.

PRNigeria hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp