Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Abdul’aziz Yari Abubakar ya dangwarar da shahadar jam’iyyar APC zuwa Babbar jam’iyyar Adawa ta a Jihar PDP.
Wannan na kunshe ne ta cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun shugaban jam’iyyar na jihar Col. Bala Mande (rtd) da aka raba ga manema labarai a garin Gusau babban birnin Jihar ta Zamfara.
Read Also:
Idan dai za’a iya tunawa tun bayan sauya sheka da gwamnan jihar Bello Matawalle yayi daga jam’iyyar PDP zuwa Jam’iyyar APC Yari ke takun saka da Gwamnan, abinda ake kallon ya taka muhimmiyar rawa wajen sauyin shekar tasa.
Ba wannan ne Karin farko da ‘yan siyasa ke sauya sheka daga jam’iyyar da suke ganin baza ta biya musu bukatun su ba, duk da cewa masana na kallon wannan lamarin matsayi abinda ke kara mayar da siyasar Nijeriya baya.
Akwai cikakken bayani…….
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1485 days 18 hours 12 minutes 3 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1467 days 19 hours 53 minutes 28 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Report By: PRNigeria.com