Manbobin Majalisar Dokokin Jihar Kano sun zabi Honourable Jibril Isma’il Falgore a matsayin sabon kakakin Majalisar dokokin Kano.
Read Also:
Falgore ya zama sabon shugaban majalisar dokokin Kano ne ba tare da hamayya ba kasancewar babu wanda ya Bayyana Bukatar karawa da shi.
Haka Kuma an zabi Honourable Bello Butu Butu amatsayin Mataimakin kakakin majalisar Dokokin Jihar ta Kano.
PRNigeria hausa