Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya sanya sunan tsohon karamin ministan Ayyuka Festus kiyamo cikin jerin sunayen ministocin da ya aiki wa majalisar dattijan kasar.
Read Also:
Haka ku shugaban ya cire sunan Maryam Shatty daga ciki kunshin sunan Ministocin daya turawa majalisar Dattijai tun da fari, in da ya maye ta da Dr Mairiga Mahmud.
Tinubu ya bayyana hakan ne ta cikin wata wasika da ya aikawa shugaban majalisar Godswill Akpabio, kuma aka karanta a zaman majalisar na ranar Juma’a.
PRNigeria hausa